Samsung Galaxy S24 Plus waya ce mai inganci wacce ta fito a shekarar 2024. Ta na da fasaha masu kyau da ƙarfi, musamman ga mutanen da ke son wayoyi masu inganci amma ba su da tsada kamar S24 Ultra. Ga bayaninta:
Display
- Tana zuwa a da girman jiki 6.7 inches (Dynamic AMOLED 2X)
- Tana zuwa da QHD+ (1440 x 3088 pixels)
- Refresh Rate: 1Hz-120Hz (LTPO Adaptive)
- Tana zuwa da Gorilla Glass Victus 3
Processor
- Chipset: Qualcomm Snapdragon 8 Gen 3 (Global)
- CPU: Octa-core (1x3.39 GHz Cortex-X4 & 5x3.1 GHz Cortex-A720 & 2x2.2 GHz Cortex-A520)
- GPU: Adreno 750
Camera
- Kyamara na Baya:
- 50MP (Main, f/1.8, OIS)
- 12MP (Ultrawide, f/2.2)
- 10MP (Telephoto, 3x Optical Zoom, OIS)
- Kyamara na Gaba: 12MP (f/2.2, 4K Video)
RAM/Storage
- RAM: 12GB LPDDR5X
- Storage: 256GB / 512GB (UFS 4.0)
- Babu gurbin microSD
Battery
- 4900mAh
- Tana chaji a 45W Wired, 15W Wireless, 4.5W Reverse Wireless
Tsarin Aiki na (OS)
- Android 14 + One UI 6.1
- Zata samu upgrade na shekara 5
Other futures
- IP68 Water/Dust Resistance
- 5G, Wi-Fi 6E, Bluetooth 5.3
- Ultrasonic Fingerprint (Under Display)
- Stereo Speakers (Tuned by AKG)
Pros
✔ Fuskar AMOLED mai kyau tare da 120Hz
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Snapdragon 8 Gen 3)
✔ Kyamara mai inganci (50MP + 10MP Telephoto)
✔ Baturi ma karfi (4900mAh + 45W Fast Charging)
✔ Upgrade na tsawon shekaru 5
Cons
✖ Babu S Pen support (kamar Ultra)*
✖ Babu 3.5mm headphone jack
✖ Babu gurbin Æ™ara Æ™waÆ™walwa (microSD)
Post a Comment