Sabuwar Wayar VIVO IQOO Z9

iQOO Z9 Turbo wayace wanda aka kirkira a 2024 wayace wanda yake middle range a fannin kuÉ—i dakuma fasahohi na WAYOYI wanda kamfanin Vivo tayi  wanda yake jerin iQOO, ga wasu bayanai gameda wannan wayan. 

Design & Display  
- 6.78-inch AMOLED (Tanada 1.5K resolution: 2800×1260p)  
- Tana zuwa da 144Hz refresh rate (LTPO saboda adaptive 1-144Hz)  
- Tanada hasken: 4500 nits (HDR10 haÉ—eda support)  
- Tanada fingerprint akan screen
- Tanada IP64 dust/water resistance 

Performance 
- Tana zuwa da Qualcomm Snapdragon 8s Gen 3 (4nm, wanda yake kusa da 8 Gen 3 performance)  
- Tana zuwa da 16GB LPDDR5X RAM + 512GB UFS 4.0 storage  
- Tana zuwa da Vivo V2 gaming chip
- Tana zuwa da 6K VC liquid cooling (Domim Samun dadin gaming)  

Camera
- Kyamara ba Baya 50MP IMX882 (OIS, f/1.8)  
- 8MP ultrawide (f/2.2, 120° FoV)
- Kyamara na gaba 16MP (f/2.0)  
- Tana recording na Video a 4K  tare da  AI-enhanced night mode

Battery
- 6000mAh battery 
- Tana chaji a 80W (0-50% in ~12 mins)  

Software
- Gana zuwa da Funtouch OS 14 ( Android 14) 
- Zata samu upgrade na Android har 3 sannan da security update na shekara 4. 

Other Features
- Tana zuwa da Stereo speakers
- Tana support na 5G Network, Wi-Fi 6, Bluetooth 5.4

Post a Comment

Previous Post Next Post