Yanda zaka Cire tallace tallace a wayarka na android

Matsalan tallace tallace matsala ce dake damu masu anfani da android sosai, Sai dai ba ko wace android ce take yi ba hasali ma android masu arha ne kadai duke yi, Kuma dakilin yin su abun ne abaiyane. 


Sabida yanayi na yau da gobe da Kuma kallar kasuwanni ko ince kasashen da ake Kai kananun wayoyi mutane basu iya sayan waya masu sada hakan yasan kanfanoni suka fahimci zasu iya rage farashin wayoyin su sanna su saka talla aciki da biyan cikin abunda suka Cire tun a afaro da Kuma Samun Karin riba sosai. Sabida haka idan ka Saya waya me arha zaka iya Samun tallace tallace in kuma wayoyi matsu sada ne bara ka Samu ba. Wasu Daga cikin wayoyin da suke zuwa da tallah sun hada da Tecno, Infinix, Itel, Redme, Realme, da sauransu.

Wanan shine hanyar da zaka bi Dan cire talla a cikin Wayar ka.

1. Ka shiga cikin settings na Wayar kamar haka Sai Rubutu Private DNS a sama kamar yadda zaka ga a hoton kasan nan 



2. Zai fito kamar haka sai sanna akan wanan na hoton kasan 


3. Idan ka Danna zai budu Sai ya kawo ka guri kaman wanan Sai kankoma kan na kasa shine kadai zai baka Daman ka canja setin Sai kasa wanan abun kamar haka (dns.adguard-dns.com)

4. Sai ka danna save shikenan Sai ka kashe wayan ka sake kunnawa shikenan zaka huta da matsalar tallace tallace

Wanan video ne da yayi bayani akan shin da yanda ake Cire shi zaka iya bi Dan magan ce matsalan 

https://vm.tiktok.com/ZMkmvsnt7/

Post a Comment

Previous Post Next Post