Itel S23 plus shine sabon wayar hannu ta Itel da aka ƙaddamar a shekarar 2023, wanda ke da kyakkyawan ƙira, babban batiri, da ƙarfin caji mai sauri.
Display
- 6.78-inch IPS LCD
- HD+ (720 x 1640 pixels)
- 90Hz refresh rate (mafi kyau fiye da 60Hz)
- Waterdrop notch (don kyamarar gaba)
Processor
- Unisoc T606 (12nm)
- Octa-core (2x1.6 GHz Cortex-A75 + 6x1.6 GHz Cortex-A55)
- GPU: Mali-G57 MP1
RAM and Storage
- 8GB RAM (tare da RAM expansion up to 8GB)
- 128GB Storage (ana iya saka mata microSD har zuwa 256GB)
Camera
- Kyamara na Gaba (Selfie): 8MP (f/2.0)
- Kyamara na Baya (Main Cameras):
- 50MP (f/1.6, babban kyamara)
- 0.3MP (auxiliary sensor)
- 0.3MP (depth sensor)
- 1080p video recording @ 30fps
- 5000mAh
- 18W fast charging
Tsarin Aiki na (OS)
- Android 13 (Go Edition) (tare da Itel OS)
Other Futures
- Face unlock & Fingerprint scanner
- Dual SIM (4G LTE)
- 3.5mm headphone jack
Post a Comment