Huawei Mate 50 shine mafi ƙanƙanta a cikin jerin wayoyin flagship na Huawei Mate 50 (tare da Mate 50 PRO da Mate 50 RS Porsche Design). An ƙirƙire shi a Satumba 2022, yana ɗaukar manyan fasahohi daga Pro.
Display
- 6.7-inch OLED (kasa da Pro's 6.74")
- 90Hz refresh rate (babu 120Hz kamar Pro)
- FHD+ (2700 x 1224 pixels)
- HDR10+, tanada haske har zuwa 1000 nits
- Corning Gorilla Glass Victus
Processor
- Qualcomm Snapdragon 8+ Gen 1 (4nm)
- 4G LTE
- GPU: Adreno 730
RAM and Storage
- 8GB Ram (babu 12GB kamar Pro)
- 128GB/256GB/512GB storage
Camera
- Kyamara na Gaba (Selfie): 13MP (f/2.4)
- Kyamara na Baya (Main Cameras):
- 50MP (f/1.4-f/4.0, OIS, RYYB sensor, Leica-tuned)
- 12MP (f/3.4, periscope telephoto - 5x optical zoom, OIS)
- 13MP (f/2.2, ultrawide)
- Tare da haÉ—in gwiwar Leica (kafin Huawei ta rabu da Leica)
- 4460mAh (ƙasa da Pro's 4700mAh)
- 66W wired fast charging (100% cikin ~40 mins)
- 50W wireless charging
- Babu reverse wireless charging
Tsarin Aiki na (OS)
- HarmonyOS 3.0 (Babu Google Play Services, amma akwai Huawei AppGallery)
Other Futures
- IP68 dust/water resistance
- Optical fingerprint scanner (babu ultrasonic kamar Pro)
- Stereo speaker
- Satellite messaging (Emergency SMS ba tare da waya ba)
Post a Comment