Realme 12+ 5G is a wayace wanda yake tsaka tsakiya wanda aka ƙirƙireshi a March 2024, Wanda wannan wayan yana da aiki mai kyau, yanada kyamara mai kyau. Ga wasu bayanai gameda wannan wayan
Design & Display
- 6.7-inch FHD+ AMOLED (1080 x 2412, 120Hz refresh rate)
- Tana zuwa da Rainwater Touch Tech
- Tanada baya mai kyau
- Tana zuwa da IP54 domin kariya daga Ruwa da ƙura.
Performance
- Tana zuwa da MediaTek Dimensity 7050 5G (6nm, wanda yake tafiya dai dai da Dimensity 1080)
- *12GB RAM (virtual +8GB) & 256GB storage
- Tana zuwa da Realme UI 5.0 (Android 14)
Cameras
- 50MP Sony IMX890 main (OIS, f/1.8)
- 8MP ultrawide (f/2.2, 112° FoV)
- 2MP macro (f/2.4)
- 16MP selfie (f/2.5)
- Tana É—aukar video a 4K, tanada Night Mode dakuma AI Portrait
- 5000mAh battery
- RANA chaji a 67W SuperVOOC (wanda zata cika waya 50% in 15 mins)
Other Features
- Fingerprint sensor nata Akan screen Yake
- Stereo speakers
Post a Comment