Realme C75 sabon waya ne da aka ƙirƙira a Disamba 2024. An ƙirƙire shine domin masu neman waya mai araha amma mai ƙarfi.
Display
- 6.72 inci IPS LCD, 2400 x 1080 pixels (FHD+), 90Hz refresh rate, 690 nits brightness
Processor
- MediaTek Helio G92 Max (12nm), 2x2.0GHz Cortex-A75 & 6x1.8GHz Cortex-A55, Mali-G52 MC2 GPU
Storage
- 8GB RAM (+16GB Virtual RAM), 128GB ko 256GB ROM.
Kyamara
- 50MP kyamarar baya + 8MP kyamarar gaba
Battery
- 6000mAh tare da 45W Fast Charging (USB Type-C)
Software
- Android 14 tare da Realme UI 5.0
Other Futures
- IP69 certified (kariyar ruwa da kura), MIL-STD-810H (jurewa yanayi mai tsanani)
Colors
- Lightning Gold da Storm Black
Post a Comment