Realme C61 wayace wanda kamfanin Realme ta ƙirƙira a June 2024, wayace wacce anyi mata upgrade akan battery da kuma wasu futures sama da Realme C51, ga wasu bayanai gameda wannan wayan.
Design & Display
- Tana zuwa da 6.7-inch HD+ IPS LCD (720 x 1600 pixels, 90Hz refresh rate)
- Tana zuwa da Waterdrop notch Saboda kymara na gaba.
- Tana zuwa da IP54 rating
- Bayanta Glossy plastic
Performance
- Unisoc T612 chipset (12nm)
- 4GB RAM + 64GB/128GB storage (akan iya sakamata Micro SD card hard 2TB)
- Tana zuwa da Android 14 (Realme UI T Edition)
Camera System
- Kyamara na baya 50MP (f/1.8, PDAF)
- 0.3MP secondary (depth sensor)
- Kyamara ma gaba 5MP (f/2.2)
- Wasu daga cikin Futures na Kyamara nata sun haÉ—a da Night Mood, Portrait, HDR
- 5000mAh battery
- Tana chaji a 18W (USB Type-C)
Software & Updates
- Realme UI T Edition (Android 14)
- zata samu 2 years na security update
Post a Comment