itel S23 wayace daga kamfanin Itel wacce dake da kyau wurin tsari na ƙira da kuma kyamara, ga wasu abubuwa gameda wannan wayan.
Display
- 6.6-inch HD+ IPS LCD (720 x 1612 pixels)
- 90Hz refresh rate yana taimaka wa waya domin scrolling da sauri
Processor
- Unisoc T606 (12nm chipset)
- Octa-core CPU (2x Cortex-A75 + 6x Cortex-A55)
Memory & Storage
- 4GB RAM (akan iya kara ram in har zuwa 8GB daga Storage)
- 128GB storage akan iya saka mata micro SD card
Camera
- Kyamara na baya: Dual-camera setup (50MP main + AI lens)
- Kyamara na gaba: 8MP selfie camera
- 5000mAh battery
- 10W charging (USB Type-C)
Tsari na (IOS)
- Android 13 (Go Edition) android version Mara ƙarfi Wanda yake support na apps inda basu da nauyi
Other Features
- Side-mounted fingerprint sensor
- Face unlock
- Dual SIM support
Post a Comment