POCO M5 wayace wanda take bamai a tsada ba wanda akayi ta a September 2022, tana aiki mai kyau, dakuma display mai kyau, dakuma battery mai karfi, wanda kamfanin xiaomi ta ƙirƙira karkashin POCO ga wasu abubuwa gameda wannan wayan.
Design & Display
- 6.58-inch FHD+ IPS LCD (1080 x 2408, 90Hz refresh rate)
- Tanada Corning Gorilla Glass 3 protection.
- Cikin ta Plastic da frame
- Yanada fingerprinta gefe
Performance
- MediaTek Helio G99.
- 4GB/6GB RAM + 64GB/128GB storage
Camera System
- Kyamara 3 na Baya:
- 50MP main (f/1.8, PDAF)
- 2MP macro
- 2MP depth sensor
- Kyamara NA Gaba 5MP (f/2.2)*
- Features: Night Mode, AI Portrait, HDR.
- 5000mAh battery
- Tana chaji a 18W
Software & Updates
- MIUI 13 (Android 12) (ana iya upgradable nata har MIUI 14/Android 13).
- zata samu upgrade na 2 zuwa 3 years
Other Features
- Dual SIM + microSD slot
- 3.5mm headphone jack
- IR blaster (tanada remote control function).
Post a Comment