Itel S22 wayace mai sauki daga kamfanin ITEL wanda aka ƙirƙira a 2022, wanda akayi saboda mutane wanda suke son waya mai Display babba da battery mai kyau a farashi mai sauƙi.
Design & Display
- 6.6-inch HD+ IPS LCD (720 x 1612 pixels, 60Hz) – babbane amma kuma resolution karami.
- Jikin ta Plastic ne dakuma waterdrop notch.
Performance
- Unisoc SC9863A chipset
- 2GB RAM + 32GB storage.
- Android 12 (Go Edition) domin application marasa nauyi.
Camera
- Kyamara na Baya 8MP
- Kyamara na Gaba 5MP
- 5000mAh
- Tana chaji a 10W
Software
- Android 12 (Go Edition) domin amfani da Application marasa nauyi kamar su GOOGLE GO.
Other Features
- Dual SIM + microSD support
- 3.5mm headphone jack
Post a Comment