Redmi Note 14 waya ce mai inganci da farashi mai kyau daga kamfanin Xiaomi, wacce ta fito a cikin 2024. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da 6.67 inches
- Tana zuwa da AMOLED
- Tana zuwa da Full HD+ (1080 x 2400 pixels)
- Tana zuwa da 90Hz
- Tana zuwa da Gorilla Glass 5
Processor
- Chipset: MediaTek Dimensity 6100+
- CPU: Octa-core (2x2.2 GHz Cortex-A76 & 6x2.0 GHz Cortex-A55)
- GPU: Mali-G57 MC2
Camera
- Kyamara na Baya:
- 64MP (babba, f/1.8, PDAF)
- 8MP (ultrawide, f/2.2)
- 2MP (macro, f/2.4)
- Kyamara na Gaba: 16MP (f/2.5, 1080p video)
RAM/Storage
- RAM: 6GB/8GB LPDDR4X
- Storage: 128GB/256GB (UFS 2.2)
- Akan iya saka mata microSD up to 1TB
Battery
- 5000mAh
- Tana chaji a 33W wired
Tsarin AIKI na (OS)
- Android 14 + MIUI 15
Other Futures
- Side-mounted fingerprint sensor
- 3.5mm headphone jack
- IR blaster
- Dual SIM (4G LTE)
Pros
✔ Fuskar AMOLED mai kyau
✔ Baturi mai Æ™arfi (5000mAh)
✔ Kyamara mai inganci (64MP + 8MP ultrawide)
✔ Farashi mai kyau (mid-range)
✔ Ana iya Æ™ara Æ™waÆ™walwa (microSD)
Cons
✖ Babu 5G support
✖ Refresh rate 90Hz kawai (ba 120Hz ba)
✖ Cajin sauri ya kasance 33W kawai
Post a Comment