Redmi 14C waya ce mai sauƙi da farashi mai kyau daga kamfanin Xiaomi, wacce ta fito a shekarar 2024. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da girman jiki 6.71 inches
- Tana zuwa da IPS LCD
- Tana zuwa da HD+ (720 x 1600 pixels)
- Refresh Rate: 60Hz
- Tana zuwa da Gorilla Glass 3
Processor
- Chipset: MediaTek Helio G85
- CPU: Octa-core (2x2.0 GHz Cortex-A75 & 6x1.8 GHz Cortex-A55)
- GPU: Mali-G52 MC2
Camera
- Kyamara na Baya:
- 50MP (babba, f/1.8, PDAF)
- 2MP (depth sensor, f/2.4)
- Kyamara na Gaba: 5MP (f/2.2, 1080p video)
RAM/Storage
- RAM: 4GB/6GB LPDDR4X
- Storage: 64GB/128GB (eMMC 5.1)
- Akan iya saka mata (microSD up to 1TB)
Battery
- 5000mAh
- Tana chaji a 18W wired
Tsarin Aiki na (OS)
- Android 13 + MIUI 14
Other futures
- Fingerprint sensor agefe
- 3.5mm headphone jack
- Dual SIM (4G LTE)
- FM Radio
Pros
✔ Farashi mai sauÆ™i (budget-friendly)
✔ Baturi mai Æ™arfi (5000mAh)
✔ Ana iya Æ™ara Æ™waÆ™walwa (microSD)
✔ Kyamara mai inganci (50MP)
✔ Jack na belun kunne (3.5mm)
Cons
✖ Bata support na 5G network
✖ Fuskar HD+ kawai (ba Full HD ba)
✖ Kwakwalwa baida karfi sosai (Helio G85)
✖ Tana chaji a ne 18W kawai
Post a Comment