VIVO X90 PRO

Vivo X90 Pro waya ce mai inganci da ƙima daga kamfanin Vivo, wacce ta fito a shekarar 2022. Ta na da Fasahohi masu kyau da ƙarfi, musamman ga masu son kyamarori masu inganci. Ga cikakken bayaninta:

Display
- Tana zuwa da girman jiki 6.78 inches
- Tana zuwa da AMOLED
- Tana zuwa da QHD+ (1440 x 3200 pixels)
- Refresh Rate: 120Hz
- Tana zuwa da Gorilla Glass Victus 2

Processor
- Chipset: MediaTek Dimensity 9200 
- CPU: Octa-core (1x3.05 GHz Cortex-X3 & 3x2.85 GHz Cortex-A715 & 4x1.80 GHz Cortex-A510)
- GPU: Immortalis-G715 MC11

Camera
- Kyamara na Baya:
  - 50.3MP (Main, f/1.8, Laser AF, OIS)
  - 50MP (Ultrawide, f/2.0)
  - 50MP (Portrait Telephoto, f/1.6, 2x Optical Zoom)
- Kyamara na Gaba: 32MP (f/2.5, 4K Video)
- Zeiss Optics, 8K Video, Night Mode

RAM/Storage
- RAM: 12GB LPDDR5X
- Storage: 256GB/512GB (UFS 4.0)

Battery
- 4870mAh
- Tana chaji a 120W Wired, 50W Wireless
- Reverse Wireless Charging a10W

Tsarin Aiki na (OS)
- Android 13 + Funtouch OS 13
- Zata samu upgrade na tsawon 3 years 
Other Futures 
- IP68 Water/Dust Resistance
- 5G Support
- Under-Display Fingerprint 
- Stereo Speakers

Pros
✔ Kyamara mai inganci (50MP + Zeiss Optics) 
✔ Fuskar AMOLED mai kyau (120Hz) 
✔ 120W wired, 50W wireless
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Dimensity 9200)
✔ IP68 water resistance

Cons
✖ Babu gurbin Æ™ara Æ™waÆ™walwa (microSD)
✖ Babu 3.5mm headphone jack
✖ Farashi mai tsada

Post a Comment

Previous Post Next Post