Vivo X90 waya ce mai inganci da ƙima daga kamfanin Vivo, wacce ta fito a shekaran 2022. Ta na da Fasahohi masu kyau da ƙarfi, musamman ga masu son kyamarori masu inganci. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da girman jiki 6.78 inches
- Tana zuwa da AMOLED
- Tana zuwa da FHD+ (1260 x 2800 pixels)
- Refresh Rate: 120Hz
- Tana zuwa da Gorilla Glass Victus
Processor
- Chipset: MediaTek Dimensity 9200
- CPU: Octa-core (1x3.05 GHz Cortex-X3 & 3x2.85 GHz Cortex-A715 & 4x1.80 GHz Cortex-A510)
- GPU: Immortalis-G715 MC11
Camera
- Kyamara na Baya:
- 50MP (Main, f/1.9, OIS)
- 12MP (Ultrawide, f/2.0)
- 12MP (Portrait, f/1.9)
- Kyamara na Gaba: 32MP (f/2.5, 4K Video)
- Zeiss Optics, Night Mode, 8K Video
RAM/Storage
- RAM: 8GB/12GB LPDDR5
- Storage: 128GB/256GB/512GB (UFS 3.1)
Battery
- 4810mAh
- Tana chaji a 120W Wired
- Babu Wireless Charging
Tsarin Aiki na (OS)
- Android 13 + Funtouch OS 13
- Zata samu upgrade na 3 years
Other Futures
- IP54 Dust/Water Resistance
- 5G Support
- Under-Display Fingerprint
- Stereo Speakers
Pros
✔ Kyamara mai inganci (50MP + Zeiss Optics)
✔ Fuskar AMOLED mai kyau (120Hz)
✔ 120W wired
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Dimensity 9200)
Cons
✖ Babu gurbin Æ™ara Æ™waÆ™walwa (microSD)
✖ Babu 3.5mm headphone jack
✖ Babu wireless charging
✖ IP54 kawai (ba IP68 ba)
Post a Comment