XIAOMI 14

Xiaomi 14 waya ce mai inganci da ƙarfi daga kamfanin Xiaomi, wacce ta fito a shekaran 2024. Ta na da Fasahohi masu kyau da ƙarfi, musamman ga masu son wayoyi masu inganci amma ba su da tsada kamar Xiaomi 14 Pro

Display 
- Tana zuwa da 6.36 inches
- Tana zuwa da AMOLED
- Tana zuwa da Full HD+ (1080 x 2400 pixels)
- Refresh Rate: 120Hz (Adaptive)
- Tana zuwa da Gorilla Glass Victus 3 

Processor  
- Chipset: Qualcomm Snapdragon 8 Gen 3
- CPU: Octa-core (1x3.3 GHz Cortex-X4 & 5x3.2 GHz Cortex-A720 & 2x2.3 GHz Cortex-A520) 
- GPU: Adreno 750 

Camera
- Kyamara na Baya:  
  - 50MP (Main, f/1.8, OIS, Leica Optics)
  - 50MP (Ultrawide, f/2.2, 115° FOV)
  - 50MP (Telephoto, 3.2x Optical Zoom, OIS)
- Kyamara na Gaba: 32MP (f/2.0, 4K Video) 
- Tana daukar video a 8K, Night Mode 2.0, Leica Filters 

RAM/Storage
- RAM: 8GB/12GB LPDDR5X  
- Storage: 128GB/256GB/512GB (UFS 4.0)
Battery
- 4610mAh  
- Tana chaji a 90W Wired, 50W Wireless

Tsarin Aiki na (OS)
- Android 14 + HyperOS
- Zata samu upgrade na 5 years

Other futures 
- IP68 Water/Dust Resistance
- 5G, Wi-Fi 6E, Bluetooth 5.4
- Under-Display Fingerprint
- Stereo Speakers (Dolby Atmos) 

Pros
✔ Kyamara mai inganci (50MP Leica Triple Camera)  
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Snapdragon 8 Gen 3)
✔ Fuskar AMOLED mai kyau (120Hz)
✔ Baturi mai karfi (4610mAh + 90W Fast Charging)
✔ IP68 Water Resistance 

Cons
✖ Babu 3.5mm headphone jack
✖ Baza a iya saka mata (microSD)
✖ Fuskar ba takai  kamar Pro model inba (QHD+)

Post a Comment

Previous Post Next Post