Xiaomi 14 Pro waya ce mai inganci da ƙarfi daga kamfanin Xiaomi, wacce ta fito a shekarar 2024. Ta na da Fasahohi masu ban mamaki, musamman ga masu son wayoyi masu ƙarfi da inganci.
Display
- Tana zuwa ada girma 6.73 inches
- Tana zuwa da AMOLED (LTPO)
- Tana zuwa da QHD+ (1440 x 3200 pixels)
- Refresh Rate: 1Hz-120Hz (Adaptive)
- Tana zuwa da Gorilla Glass Victus 3
- HDR10+, Dolby Vision
Processor
- Chipset: Qualcomm Snapdragon 8 Gen 3
- CPU: Octa-core (1x3.3 GHz Cortex-X4 & 5x3.2 GHz Cortex-A720 & 2x2.3 GHz Cortex-A520)
- GPU: Adreno 750
Camera
- Kyamara na Baya:
- 50MP (Main, f/1.6, OIS, Laser AF)
- 50MP (Ultrawide, f/2.2, 115° FOV)
- 50MP (Telephoto, 3.2x Optical Zoom, OIS)
- Kyamara na Gaba: 32MP (f/2.0, 4K Video)
- Tana record na video a 8K, Leica Optics, Night Mode 2.0
RAM/Storage
- RAM: 12GB/16GB LPDDR5X
- Storage: 256GB/512GB/1TB (UFS 4.0)
Battery
- 5000mAh
- Tana Chaji a 120W Wired, 50W Wireless, 10W Reverse Wireless
Tsarin Aiki na (OS)
- Android 14 + HyperOS
- Zata samu upgrade na 5 years
Other Futures
- IP68 Water/Dust Resistance
- 5G, Wi-Fi 7, Bluetooth 5.4
- Under-Display Ultrasonic Fingerprint
- Stereo Speakers (Tuned by Harman Kardon)
Pros
✔ Fuskar AMOLED mai kyau tare da 120Hz
✔ Kyamara mafi inganci (50MP Leica Triple Camera)
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Snapdragon 8 Gen 3)
✔ Baturi mai karfi (5000mAh + 120W Fast Charging)
✔ IP68 Water Resistance
Cons
✖ Farashi mai tsada (Flagship Price)
✖ Babu 3.5mm headphone jack
✖ Babu wurin da za'asaka microSD
Post a Comment