Samsung Galaxy S24 Ultra waya ce mai inganci da ƙarfi daga kamfanin Samsung wacce ta fito a shekaran 2024. Ta na da fasaha masu ban mamaki, musamman ga masu son wayoyi masu ƙarfi da inganci.
Display
- Tana zuwa da girman jiki 6.8 inches (Dynamic AMOLED 2X)
- Tana zuwa da QHD+ (1440 x 3088 pixels)
- Refresh Rate:1Hz-120Hz (LTPO Adaptive)
- Tana zuwa da Gorilla Glass Victus 3
- Tana zuwa da HDR10+ & Dolby Vision
Processor
- Chipset:Qualcomm Snapdragon 8 Gen 3
- CPU: Octa-core (1x3.39 GHz Cortex-X4 & 5x3.1 GHz Cortex-A720 & 2x2.2 GHz Cortex-A520)
- GPU: Adreno 750
Camera
- Kyamara na Baya:
- 200MP (Main, f/1.7, Laser AF, OIS)
- 50MP (Ultrawide, f/1.8)
- 10MP (Periscope Telephoto, 5x Optical Zoom, OIS)
- 12MP (Telephoto, 3x Zoom, OIS)
- Kyamara na Gaba:12MP (f/2.2, 4K Video)
- Tana É—aukar video a 8K, 100x Space Zoom, Nightography
RAM/Storage
- RAM: 12GB LPDDR5X
- Storage: 256GB / 512GB / 1TB (UFS 4.0)
Battery
- 5000mAh
- Tana chaji a 45W Wired, 15W Wireless, 4.5W Reverse Wireless
Tsarin Aiki (OS)
- Android 14 + One UI 6.1
- Zata samu upgrade na 5 years
Other Services
- S Pen Support
- IP68 Water/Dust Resistance
- 5G, Wi-Fi 7, Bluetooth 5.3
- Ultrasonic Fingerprint (Under Display)
- Stereo Speakers (Tuned by AKG
Pros
✔ Fuskar AMOLED mai kyau tare da 120Hz
✔ Kyamara mafi inganci a cikin wayoyi (200MP + AI Zoom)
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Snapdragon 8 Gen 3)
✔ Baturi mai karfi (5000mAh + 45W Fast Charging)
✔ S Pen Support (Kamar Note series)
Cons
✖ Farashi mai tsada
✖ Babu 3.5mm headphone jack
✖ Babu wurin saka microSD
Post a Comment