Wayar HUAWEI PURA 70 PRO

Huawei Pura 70 Pro daya daga cikin wayoyine wanda suke cikin series na Pura series (wanda suke P-series), wanda suka kasance da tsari mai kyau na Camera da kuma fasahohi masu kyau da karfi sosai.  Ga wasu abubuwa dake tare da wannan wayan. 

Design & Display
- 6.8-inch OLED LTPO (1-120Hz adaptive refresh rate)  
- FHD+ (2760 × 1256 pixels) resolution  
- Tana dauke da Kunlun Glass 2
- Tare da IP68 water/da kariya daga kura
- Ultra-slim body (~8.4mm thickness)  

Performance 
- Tana zuwa da Kirin 9010 chipset (7nm, 12-core CPU, wand yake dai da Snapdragon 8+ Gen 1)  
- storage nata akwai 12GB RAM + 256GB/512GB/1TB storage
- Tana zuwa da HarmonyOS 4.2 (bata zuwa da Google Play, sai dai Huawei AppGallery dakuma Petal Search)  

Camera
- Kyamara na Baya:
  - 50MP Ultra Lighting Main Camera (f/1.4-f/4.0, OIS)
  - 48MP Ultra-Wide wanda daukar hoto mai faÉ—i (f/2.2, macro mode)  
  - 12.5MP Periscope Telephoto (f/3.4, 5x optical zoom, OIS)
- Kyamara na Gaba 13MP (f/2.4, wanda yake daukar video a 4K)
- Tanada AI-powered photography features:
  - XD Fusion Pro (better HDR & low-light)  
  - Portrait Night Mode  
  - Tana da AI Motion Sensing

Battery 
- 5050mAh battery
- 100W SuperCharge (wired) wanda daga  0-100% zata cika acikin ~30 mins  
- 80W Wireless Charging
- Reverse Wireless Charging Kuma a  (10W)  

Connectivity
- 5G 
- Wi-Fi 6, Bluetooth 5.3, NFC
- Stereo speakers, Under-display fingerprint scanner  
- No 3.5mm headphone jack 

Post a Comment

Previous Post Next Post