Nokia 8 waya ce ta farko ta Nokia bayan komawa kamfanin HMD Global, wacce ta fito a shekarar 2017. Ta kasance flagship a lokacinta, tare da fasahohi masu inganci da tsarin aiki mai tsabta. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da 5.3 inches
- Tana zuwa da IPS LCD
- Tana zuwa da QHD (1440 x 2560 pixels)
- Tana zuwa da Gorilla Glass 5
Processor
- Chipset: Qualcomm Snapdragon 835
- CPU: Octa-core (4x2.45 GHz Kryo & 4x1.9 GHz Kryo)
- GPU: Adreno 540
Camera
- Kyamara na Baya:
- 13MP (f/2.0, OIS, PDAF, Zeiss Optics)
- 13MP (Monochrome, f/2.0)
- Kyamara na Gaba: 13MP (f/2.0, 1080p Video)
RAM/Storage
- RAM: 4GB/6GB LPDDR4X
- Storage: 64GB/128GB (UFS 2.1)
- Ana iya sakamta (microSD up to 256GB)
Battery
- 3090mAh
- Tana chaji a 18W Quick Charge 3.
Tsarin Aiki na (OS)
- Android 7.1.1 Nougat (Yanzu tana iya samun Android 9 Pie)
- Zata samu upgrade na 2 years
Other Futures
- IP54 Dust/Water Resistance
- Fingerprint Sensor (a gaba)
- 3.5mm Headphone Jack
- USB Type-C
- Stereo Speakers
Pros
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Snapdragon 835 a lokacinta)
✔ Fuskar mai kyau (QHD, Gorilla Glass 5)
✔ Tsarin Android mai tsabta (Stock Android
✔ Ana iya Æ™ara Æ™waÆ™walwa (microSD)
✔ Kyamara mai inganci (Zeiss Optics)
Cons
✖ Baturi mara karfi (3090mAh)
✖ Bazata samu upgrade na Android 10
✖ Fuskar IPS LCD (ba OLED ba)
✖ IP54 kawai (ba IP67/68 ba
Post a Comment