XIAOMI 13 T

Xiaomi 13T waya ce mai inganci da farashi mai kyau daga kamfanin Xiaomi, wacce ta fito a shekarar 2023. Ta na da fasahohi masu ban mamaki, musamman ga masu son kyamarori masu inganci da tsarin aiki mai sauri. Ga cikakken bayaninta:  

Display  
- Tana zuwa da girman jiki 6.67 inches
- Tana zuwa da AMOLED (HDR10+, Dolby Vision) 
- Gana zuwa da Full HD+ (1220 x 2712 pixels)  
- Refresh Rate: 144Hz (Adaptive)
- Tana zuwa da Gorilla Glass 5  

Processor 
- Chipset: MediaTek Dimensity 8200-Ultra
- CPU: Octa-core (1x3.1 GHz Cortex-A78 & 3x3.0 GHz Cortex-A78 & 4x2.0 GHz Cortex-A55)
- GPU: Mali-G610 MC6

Camera  
- Kyamara na Baya:
  - 50MP (Main, f/1.9, OIS, Leica Optics)
  - 50MP (Telephoto, 2x Optical Zoom, f/1.9) 
  - 12MP (Ultrawide, f/2.2, 123° FOV)  
- Kyamara na Gaba: 20MP (f/2.2, 1080p Video) 
- Tana zuwa da Leica Film Modes, 4K HDR Video, Night Mode 

RAM/Storage
- RAM: 8GB/12GB LPDDR5 
- Tana zuwa da 256GB (UFS 3.1) 
Battery 
- 5000mAh 
- Tana chaji a 67W Wired (100% a cikin mintuna 42) 

Tsarin Aiki na (OS)
- Android 13 + MIUI 14 
- Zata samu upgrade na 4 years 

Other Futures 
- IP68 Water/Dust Resistance
- Under-Display Fingerprint Sensor
- Stereo Speakers (Dolby Atmos)
- 5G Support  
- Infrared Port (IR Blaster)

Pros
✔ Kyamara mai inganci (Leica Optics, 50MP + 50MP)  
✔ Fuskar AMOLED mai kyau (144Hz, HDR10+) 
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Dimensity 8200-Ultra)
✔ Baturi mai Æ™arfi (5000mAh + 67W Fast Charging)
✔ IP68 Water Resistance

Cons
✖ Babu wurin (microSD)
✖ Babu wireless charging 
✖ Babu 3.5mm headphone jack

Post a Comment

Previous Post Next Post