Nokia 9 PureView waya ce ta musamman daga kamfanin HMD Global, wacce ta fito a shekarar 2019. Ta na da fasahohi na musamman na kyamarori guda biyar (5), wanda ya sa ta bambanta daga sauran wayoyi. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da 5.99 inches
- Tana zuw da P-OLED (HDR10)
- Tana zuwa da QHD (1440 x 2880 pixels)
- Tana zuwa da Gorilla Glass 5
Processor
- Chipset: Qualcomm Snapdragon 845
- CPU: Octa-core (4x2.5 GHz Kryo 385 Gold & 4x1.8 GHz Kryo 385 Silver)
- GPU: Adreno 630
Camera
- Kyamara na Baya:
- 5x 12MP Sensors (2x RGB, 3x Monochrome)
- f/1.8 Aperture, Zeiss Optics, TOF 3D Depth Sensor
- Daukar hotuna masu zurfi da inganci (RAW Support)
- Kyamara na Gaba: 20MP (f/1.8, 1080p Video)
RAM/Storage
- RAM: 6GB LPDDR4X
- Storage: 28GB (UFS 2.1)
Battery
- 3320mAh
- Tana chaji a 18W Wired, 10W Wireless (Qi)
Tsarin Aiki na (OS)
- Android 9 Pie (Yanzu tana iya samun Android 11)
- Zata samu upgrade na 2 years
Other Futures
- IP67 Water/Dust Resistance
- Under-Display Fingerprint Sensor
- 3.5mm Headphone Jack
- USB Type-C
Pros
✔ Kyamara ta musamman (5x 12MP, Zeiss Optics)
✔ Fuskar OLED mai kyau (QHD, HDR10)
✔ Tsarin Android mai tsabta (Stock Android)
✔ IP67 Water Resistance
Cons
✖ Kwakwalwa ta 2018 (Snapdragon 845)
✖ Baturi Baida karfi (3320mAh)
✖ Upgrade nata bai kai Android 12
✖ Baza a iya sakamta Micro SD Card ba
Post a Comment