Huawei Mate 60 Pro waya ce mai ban mamaki daga kamfanin Huawei, wacce ta fito a shekarar 2023. Ta na da fasahohi masu inganci, musamman ga masu son wayoyi masu ƙarfi da kyawawan kyamarori. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da 6.82 inches
- Tana zuwa da LTPO OLED
- Tana zuwa da FHD+ (2720 x 1260 pixels)
- Refresh Rate: 1Hz-120Hz (Adaptive)
- Tanazuwa da Kunshin Aluminum da Ceramic
Processor
- Chipset: Kirin 9000S (7nm, 5G)
- CPU: Octa-core (1x2.62 GHz Taishan V121 + 3x2.15 GHz Taishan V121 + 4x1.53 GHz Cortex-A510)
- GPU: Maleoon 910
Camera
- Kyamara na Baya:
- 50MP (Main, f/1.4-f/4.0, OIS, Laser AF, RYYB Sensor)
- 48MP (Ultrawide, f/2.2, Macro Vision)
- 48MP (Periscope Telephoto, f/3.5, 3.5x Optical Zoom, OIS)
- Kyamara na Gafa: 13MP (f/2.4) + 3D Depth Sensor
RAM/Storage
- RAM: 12GB/16GB LPDDR5
- Storage: 256GB/512GB/1TB (NM Card Slot up to 256GB)
Battery
- 5000mAh
- Tana chaji a 88W Wired, 50W Wireless, 20W Reverse Wireless
Tsarin Aiki na (OS)
- HarmonyOS 4.0 (Babu Google Play Services)
- Zata samu upgrade na 4 years
Other Futures
- IP68 Water/Dust Resistance
- Under-Display Ultrasonic Fingerprint
- Stereo Speakers (Huawei Histen Sound)
- 5G Support (Kirin 9000S)
- Satellite Connectivity (SMS via BeiDou)
Pros
✔ Kyamara mafi inganci (50MP + 48MP Zoom, RYYB Sensor)
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Kirin 9000S, 5G)
✔ Fuskar OLED mai kyau (120Hz LTPO)
✔ Baturi mai karfi (5000mAh + 88W Fast Charging)
✔ IP68 Water/Dust Resistance
Cons
✖ Babu Google Play Services (Ana amfani da Huawei AppGallery)
✖ Farashi mai tsada (Flagship Price)
✖ Babu gurbin microSD (NM Card kawai)
Post a Comment