Huawei Mate 60 waya ce mai inganci da ƙarfi daga kamfanin Huawei, wacce ta fito a shekarar 2023. Ta na da fasahohi masu ban mamaki, musamman ga masu son wayoyi masu ƙarfi da inganci. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da girman jiki 6.69 inches
- Tana zuwa da OLED (LTPO)
- Tana zuwa da FHD+ (2688 x 1216 pixels)
- Refresh Rate: 1Hz-120Hz (Adaptive)
- Tanada kariya Kunshin Aluminum da Glass
Processor
- Chipset: Kirin 9000S (7nm, 5G)
- CPU: Octa-core (1x2.62 GHz Taishan V121 + 3x2.15 GHz Taishan V121 + 4x1.53 GHz Cortex-A510)
- GPU: Maleoon 910
Camera
- Kyamara na Baya:
- 50MP (Main, f/1.4-f/4.0, OIS, Laser AF, RYYB Sensor)
- 12MP (Ultrawide, f/2.2, 120° FOV)
- 12MP (Periscope Telephoto, f/3.4, 5x Optical Zoom, OIS)
- Kyamara na Gaba 13MP (f/2.4, 4K Video)
RAM/Storage
- RAM: 12GB LPDDR5
- Storage: 256GB/512GB/1TB (NM Card Slot up to 256GB)
Battery
- 4750mAh
- Tana chaji a 66W Wired, 50W Wireless, 7.5W Reverse Wireless
Tsarin Aiki na (OS)
- HarmonyOS 4.0 (Babu Google Play Services)
- Zata samu upgrade na 4 years
Other Futures
- IP68 Water/Dust Resistance
- Under-Display Fingerprint Sensor
- Stereo Speakers (Huawei Histen Sound)
- 5G Support (Kirin 9000S)
- Dual SIM (Nano-SIM + NM Card)
Pros
✔ Kyamara mai inganci (50MP + 5x Zoom, RYYB Sensor)
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Kirin 9000S, 5G)
✔ Fuskar OLED mai kyau (120Hz LTPO)
✔ Baturi mai É—orewa (4750mAh + 66W Fast Charging)
✔ IP68 Water/Dust Resistance
Cons
✖ Babu Google Play Services (Ana iya amfani da Huawei AppGallery da PWA)
✖ Babu gurbin microSD (NM Card kawai)
✖ Farashi mai tsada (Flagship Price)
Post a Comment