GOOGLE PIXEL 6 PRO

Google Pixel 6 Pro waya ce mai inganci da Æ™arfi daga kamfanin Google, wacce ta fito a shekarar 2021. Ta na da Fasahohi masu ban mamaki, musamman ga masu son kyamarori masu inganci da tsarin aiki na Google. Ga cikakken bayaninta:  


Display
- Tana zuwa da 6.7 inches
- Tana zuwa da LTPO AMOLED (HDR10+) 
- Tana zuwa da QHD+ (1440 x 3120 pixels)
- Refresh Rate: 1Hz-120Hz (Adaptive)  
- Tana zuwa da Gorilla Glass Victus (Gaba da Baya)  

Processor 
- Chipset: Google Tensor (5nm)  
- CPU: Octa-core (2x2.80 GHz Cortex-X1 & 2x2.25 GHz Cortex-A76 & 4x1.80 GHz Cortex-A55)
- GPU: Mali-G78 MP20

Camera
- Kyamara na Baya: 
  - 50MP (Main, f/1.9, OIS, Laser AF, 1.2µm)
  - 12MP (Ultrawide, f/2.2, 114° FOV)
  - 48MP (Telephoto, f/3.5, 4x Optical Zoom, OIS)  
- Kyamara na Gaba: 11.1MP (f/2.2, 4K Video) 
- Tana zuwa da Night Sight, Magic Eraser, 4K HDR Video, Astrophotography 

RAM/Storage
- RAM: 12GB LPDDR5
- Storage: 128GB/256GB/512GB (UFS 3.1)
Battery  
- 5003mAh 
- Tana chaji a 30W Wired, 23W Wireless, Reverse Wireless Charging 

Tsarin Aiki na (OS) 
- Android 12 (Yanzu tana iya samun Android 14) 
- Zata samu upgrade na 5 years 

Other Futures 
- Titan M2 Security Chip 
- IP68 Water/Dust Resistance 
- Stereo Speakers (Dolby Atmos) 
- 5G Support (mmWave + Sub-6GHz)
- Under-Display Ultrasonic Fingerprint Sensor

Pros
✔ Kyamara mafi inganci a duniya (50MP + 48MP Zoom + Google AI)
✔ Fuskar AMOLED mai ban mamaki (QHD+, 120Hz LTPO)
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Google Tensor)  
✔ **Baturi mai karfi (5003mAh)
✔ Zata samu 5 years upgrade

Cons
✖ Farashi mai tsada (Flagship Price)
✖ Baza a iya saka mata  (microSD)  ba
✖ Babu 3.5mm headphone jack

Post a Comment

Previous Post Next Post