Google Pixel 6 waya ce mai inganci da ƙarfi daga kamfanin Google, wacce ta fito a shekarar 2021. Ta na da Fasahohi masu ban mamaki, musamman ga masu son kyamarori masu inganci da tsarin aiki na Google. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da girman jiki 6.4 inches
- Tana zuwa da AMOLED (HDR10+)
- Tana zuwa da Full HD+ (1080 x 2400 pixels)
- Refresh Rate: 90Hz
- Tana zuwa da Gorilla Glass Victus
Processor
- Chipset: Google Tensor (5nm)
- CPU: Octa-core (2x2.80 GHz Cortex-X1 & 2x2.25 GHz Cortex-A76 & 4x1.80 GHz Cortex-A55)
- GPU: Mali-G78 MP20
Camera
- Kyamara na Baya:
- 50MP (Main, f/1.9, OIS, Laser AF)
- 12MP (Ultrawide, f/2.2, 114° FOV)
- Kyamara na Gaba: 8MP (f/2.0, 1080p Video)
-Tana zuwa da Night Sight, Magic Eraser, 4K Video, HDR+
RAM/Storage
- RAM: 8GB LPDDR5
- Storage: 128GB/256GB (UFS 3.1)
Battery
- 4614mAh
- Tana chaji a 30W Wired, 21W Wireless, Reverse Wireless Charging
Tsarin Aiki na (OS)
- Android 12 (Yanzu tana iya samun Android 14)
- Zata samu upgrade na 5 years
Other Futures
- Titan M2 Security Chip
- IP68 Water/Dust Resistance
- Stereo Speakers
- 5G Support
- Under-Display Fingerprint Sensor
Pros
✔ Kyamara mai inganci (50MP + 12MP, Google AI Features)
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Google Tensor)
✔ Fuskar AMOLED mai kyau (90Hz, HDR10+)
✔ Baturi mai karfi (4614mAh + 30W Fast Charging)
✔ Zata samu upgrade na 5 years
Cons
✖ Baza asa iya sakamata (microSD) ba
✖ Babu 3.5mm headphone jack
Post a Comment