ITEL S24

Itel S24 waya ce mai inganci da farashi mai kyau daga kamfanin Itel wacce ta fito a shekarar 2023. Ta na da fasali masu kyau da Æ™arfi, musamman ga masu son wayoyi masu inganci amma ba su da tsada sosai. Ga cikakken bayaninta:  

Display
- Tana zuwa da girman jiki 6.6 inches 
- Tana zuwa da IPS LCD 
- Tana zuwa da HD+ (720 x 1612 pixels)
- Refresh Rate: 90Hz  
- Tana zuwa da Plastic frame da glass front 

Processor
- Chipset: Unisoc T606
- CPU: Octa-core (2x1.6 GHz Cortex-A75 & 6x1.6 GHz Cortex-A55)
- GPU: Mali-G57 MP1 

Camera
- Kyamara na Baya:
  - 50MP (Main, f/1.6, PDAF)
  - 2MP (Depth, f/2.4) 
  - AI Lens
- Kyamara na Gaba 8MP (f/2.0, 1080p Video) 

RAM/Storager
- RAM: 4GB/8GB (with RAM expansion up to 8GB)
- Storage: 128GB
- Akan iya sakamta  (microSD up to 256GB)  
Battery 
- 5000mAh
- Tana chaji a 18W Fast Charging 

Tsarin Aiki na (OS)
- Android 13  

Other Futures 
- Fingerprint Sensor (a gefe)
- Face Unlock
- Dual SIM (4G LTE) 
- 3.5mm Headphone Jack
- FM Radio

Pros 
✔ Farashi mai kyau (budget-friendly)
✔ Baturi mai Æ™arfi (5000mAh + 18W Fast Charging)
✔ Fuskar 90Hz mai dadi
✔ Kyamara mai inganci (50MP Main Camera)
✔ Storage (4GB/8GB RAM + 128GB Storage)

Cons
✖ Babu 5G Network Support 
✖ Fuskar ba ta da Æ™arfi sosai (HD+ kawai)
✖ Kwakwalwa ba ta da Æ™arfi sosai (Unisoc T606)

Post a Comment

Previous Post Next Post