ITEL A50

Itel A50 wayace na musamman daga kamfanin ITEL, ga wasu bayanai gameda wannan wayan:
  
Display
- Scree nata 6.0-inch HD+ mai kyau don kallo.  

Processor 
- Yana da quad-core processor wanda zai iya gudanar da ayyuka na yau da kullun kamar waya, WhatsApp, da sauran apps.
  
RAM & Storage 
   -2GB Ram. 
   - 32GB Storage (kuma za'a iya saka masa  microSD).  
Cameras
   - Kyamarar baya (Rear) 5MP + 0.3MP.  
   - Kyamarar gaba (Front)5MP 

Battery 
3000mAh

Tsarin aiki na  (OS)
 - Yana zuwa da  Android 10 (Go Edition). 

Connectivity
- Yana support na 4G LTE network, Wi-Fi, Bluetooth, da micro-USB (ba USB-C ba).

Post a Comment

Previous Post Next Post