Tecno Camon 19 Pro waya ce mai inganci musamman ga masu son daukar hotuna masu kyau. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tanada Girman 6.8 inches
- Tana zuwa da AMOLED Display
- Tana zuwa da Full HD+ (1080 x 2460 pixels)
- Tana zuwa da 60Hz refresh rate.
Processor
- Chipset: MediaTek Helio G96
- CPU: Octa-core (2x2.05 GHz Cortex-A76 & 6x2.0 GHz Cortex-A55)
- GPU: Mali-G57 MC2
Memory & Storage
- RAM: 8GB
- Storage: 256GB
- Akan iya saka mata microSD slot
Camera
- Kyamara na baya:
- 64MP (babba, f/1.7)
- 50MP (ultrawide)
- 2MP (depth)
- Kyamara na gaba: 32MP
- Fasali na kamara:
- Dual-LED flash
- HDR
- 4K video recording
Battery
- 5000mAh
- Tana chaji a 33W fast charging
Tsarin Aikin na (OS)
- Android 12
- Skin: HIOS 8.6
Other Futures
- Fingerprint sensor (a gefe)
- 3.5mm headphone jack
- Dual SIM (4G LTE)
- Face unlock
Pros
✔ Kyamara mai inganci (64MP + 50MP)
✔ Fuskar AMOLED mai kyau
✔ Baturi mai Æ™arfi (5000mAh)
✔ Cajin sauri (33W)
✔ ƘwaÆ™walwa mai yawa (8GB RAM)
Cons
✖ Babu 5G network support
✖ Refresh rate ya kasance 60Hz kawai.
✖ Ba ta da IP rating don kariya daga ruwa.
Post a Comment