Tecno Spark Go 1 waya ce mai sauƙi da farashi mai kyau, musamman ga mutanen da ke buƙatar waya mai sauƙin amfani. Ga wasu abubuwan da ke cikinta:
Display
- Tana da fuskar waya mai girman 6.56 inches.
- Tana zuwa da HD+ resolution (720 x 1612 pixels).
- Tana zuwa da IPS LCD display, wanda ke sa hotuna su yi kyau da haske.
Processor
- Tana zuwa da MediaTek Helio A20 chipset.
- Tana zuwa da Quad-core CPU (1.8 GHz Cortex-A53).
- Tana zuwa da PowerVR GE8320 GPU.
Memory and Storage
- Tana zuwa da 2GB RAM
- Tana zuwa da 32GB na Storage, kuma akan iya saka mata microSD card.
Camera
- Tana zuwa da kyamara na baya mai 8MP.
- Tana zuwa da kyamara na gaba mai 5MP.
- Tana zuwa da fasali kamar LED flash.
Battery
- Tana zuwa da baturi mai ƙarfin 5000mAh.
- Tana chaji a 10W standard charging.
Operating System
- Tana zuwa da Android 11 (Go edition) tare da HIOS 7.6.
Other Features
- Tana zuwa da 3.5mm headphone jack.
- Tana da Dual SIM da 4G LTE.
Pros
✔ Farashi mai sauÆ™i
✔ Baturi mai Æ™arfi (5000mAh)
✔ Girman fuska mai kyau (6.56 inches)
✔ Ana iya Æ™ara Æ™waÆ™walwa
Cons
✖ Ƙarfin kwakwalwa bai yi Æ™arfi ba (Helio A20)
✖ Karamin RAM ne da ita(2GB)
✖ Babu 5G support network
✖ Kyamarorin basu da karfi (8MP + 5MP)
Labaran issaka
ReplyDeletePost a Comment