Samsung Galaxy Z Fold 4 waya ce mai ban mamaki wacce ke daÉ—ewa (foldable phone) daga kamfanin Samsung. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da fuskar waya mai girman 6.2 inches (HD+)
- Tana zuwa da 7.6 inches (QXGA+)
- Tana zuwa da Dynamic AMOLED 2X
- Tana zuwa da 120Hz refresh rate
Processor
- Chipset: Qualcomm Snapdragon 8+ Gen 1
- CPU: Octa-core (1x3.19 GHz Cortex-X2)
- GPU: Adreno 730
Memory and Storage
- RAM: 12GB
- Storage: 256GB/512GB/1TB
Camera
- Kyamara na baya:
- 50MP (babba)
- 12MP (ultrawide)
- 10MP (telephoto)
- Kyamara na gaba:
- 10MP (fuska na waje)
- 4MP (ƙarƙashin fuska na ciki)
Battery
- 4400mAh
- Yana chaji a 25W wired, 15W wireless
- Reverse wireless charging
- Android 12L
- One UI 4.1.1
Other Futures
- IPX8 water resistance
- S Pen support
- 5G support
- Stereo speakers
Pros
✔ Fuskar waya mai ban mamaki (foldable)
✔ Kyamara mai inganci (50MP + 12MP + 10MP)
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Snapdragon 8+ Gen 1)
✔ Tsarin aiki na musamman (Android 12L)
Cons
✖ Farashi mai tsada sosai
✖ Baturi kaÉ—an (4400mAh)
✖ Ba ta da gurbin microSD
✖ Mai kauri idan aka kwatanta da wayoyi na yau da kullun
Post a Comment