Infinix Smart 7 HD waya ce mai sauƙin amfani da farashi mai kyau, musamman ga mutanen da ke buƙatar waya mai inganci amma ba ta da tsada sosai. Ga bayananta:
Display
- Tanada Girman: 6.6 inches
- Tana zuwa ada HD+ IPS LC
- Tana zuwa da 720 x 1612 pixels
- Tana zuwa da 60Hz refresh rate
Processor
- Chipset: Unisoc SC9863A
- CPU: Octa-core (4x1.6 GHz Cortex-A55 & 4x1.2 GHz Cortex-A55)
- GPU: IMG8322
Memory & Storage
- RAM: 3GB
- Storage: 64GB
- Akan iya saka mata (microSD up to 512GB)
Camera
- Kyamara na baya: 13MP + QVGA
- Kyamara na gaba: 5MP
- Tanada zuwa da LED flash, HDR
Battery
- 5000mAh
- Tana Caji a 10W standard charging
Tsarin Aiki na (OS)
- Tana zuwa da Android 12 (Go edition)
- Tana zuwa da XOS 10.6
- Tana da Fingerprint sensor (a baya)
- Tanada 3.5mm headphone jack
- Tana da Dual SIM (4G LTE)
- Tana da Face unlock
Pros
✔ Farashi mai sauÆ™i
✔ Baturi mai Æ™arfi (5000mAh)
✔ Girman fuska mai kyau
✔ Ana iya Æ™ara Æ™waÆ™walwa
Cons
✖ Ƙaramin chipset ne dashi (Unisoc chipset)
✖ RAM kaÉ—anne dashi (3GB kawai)
✖ Babu 5G support
✖ Bazayyi chaji da sauri ba (10W kawai)
Post a Comment