INFINIX NOTE 30 5G

Infinix Note 30 5G waya ce mai inganci wacce ta fito daga kamfanin Infinix, tana da fasali masu kyau da ƙarfi. Ga cikakken bayani:

Display
   - Girman fuskar waya: 6.78 inches
   - Tanazuw ada  IPS LCD mai inganci
   - Tana zuwa da Full HD+ (1080 x 2460 pixels)
   - Tana zuwa da 120Hz refresh rate

Processor
   - Chipset: MediaTek Dimensity 6080
   - CPU: Octa-core (2x2.4 GHz Cortex-A76 & 6x2.0 GHz Cortex-A55)
   - GPU: Mali-G57 MC2

Memory & Storage
   - RAM: 8GB
   - Storage: 256GB
   - Akan iya saka mata microSD card

Camera
   - Kyamara na baya:
     - 108MP (babba)
     - 2MP (macro)
     - 2MP (depth)
   - Kyamara na gaba: 16MP
     - Tanada LED flash
     - Tanada HDR
     - Tanada Panorama

Battery
   - 5000mAh
   - Tana Caji a 45W fast charging
   - Wireless charging

Tsarin aiki (OS)
   - Android 13 tare da XOS 13
Other Features
   - 5G support
   - Tana da Fingerprint sensor agefe 
   - Tana zuwa da Jack 3.5mm
   - SIM: Dual SIM (Nano-SIM, dual stand-by)
   - Ba ta da IP rating

Pros
✔ Fuska mai girma da inganci (120Hz)  
✔ Kwakwalwa mai sauri (Dimensity 6080)  
✔ Kyamara mai inganci (108MP)  
✔ Baturi mai Æ™arfi (5000mAh) da caji mai sauri (45W)  
✔ 5G  Network Support 

Cons
✖ Ba ta da IP rating don kariya daga ruwa  
✖ Fuskar LCD maimakon AMOLED  
✖ Babu 3.5mm headphone jack  

Post a Comment

Previous Post Next Post