SAMSUNG GALAXY A33 5G

Samsung A33 5G waya ce mai inganci da ƙima daga kamfanin Samsung. Tana da fasali masu kyau da ƙarfi, musamman ga mutanen da ke son amfani da wayoyin da suka fi tsada. Ga wasu abubuwan da ke cikinta:

Display
   - Tana da fuskar waya mai girman 6.4 inches. 
   - Tana da Full HD+ resolution (1080 x 2400 pixels), wanda ke sa hotuna su yi kyau da haske.
   - Tana da 90Hz refresh rate, wanda ke sa ta yi sauri kuma mai dadi lokacin amfani.

Processor
   - Tana É—auke da Exynos 1280 chipset, wanda kesa tayi sauri lokacin da ake amfani da ita dakuma wasanni ko ayyuka daban-daban.
   - Tana zuwa da Octa-core CPU da Mali-G68 GPU don wasanni.

Memory and Storage
   - Tana zuwa 6GB/8GB RAM
   - Tana zuwa da 128GB/256GB, kuma ana iya saka mata microSD card.

Camera
   - Tana da kyamara na baya mai 48MP (wanda ke É—aukar hotuna masu inganci sosai).
   - Tana da kyamara na gaba mai 13MP don É—aukar hotuna na (selfies) masu kyau.
   - kyamara na ta yana support na Night Mode don É—aukar hotuna masu kyau a cikin duhu.

Battery
   - Tana da baturi mai Æ™arfin 5000mAh. 
   - Tana chaji a 25W
Operating System
   - Tana zuwa da Android 12 tare da One UI 4.1 (wanda Samsung ya gyara don saukin amfani).

Other Features
   - Tana da fingerprint sensor a gefe. 
   - Tana É—auke da IP67 water resistance, wanda ke sa ta iya jure wa ruwa da Æ™ura.
   - Tana zuwa da 5G Network. 

Pros
- Fuskar wayan yanada kyau wanda  Full HD+ Sannan yana refresh a 90Hz.
- Kyamara wannan wayan yana kyau wanda yake da 48MP na baya dakuma Night Mode support don É—aukar hoto acikin duhu. 
- Kwakwalwa wannan wayan yanada sauri wanda yake zuwa da  Exynos 1280. 
- wannan wayan yana zuwa da Android 12. 

Cons
- Ba ta da 3.5mm headphone jack. 
- Farashinta yana da tsada idan aka kwatanta da sauran wayoyin da ke da irin wannan fasali.


Post a Comment

Previous Post Next Post