Infinix Hot 50 Pro+ waya ce mai kyau da yawa, musamman daga kamfanin INFINIX series na Hot, Ga wasu abubuwan da ke cikinta:
Display
- Tana da fuskar waya mai girman 6.78 inches.
- Tana da Full HD+ resolution (1080 x 2460 pixels), wanda ke sa hotuna su yi kyau da haske.
- Tana da 120Hz refresh rate, wanda ke sa ta yi sauri kuma mai dadi lokacin amfani.
Processor
- Tana da MediaTek Helio G99 chipset, wanda ke ba ta sauri lokacin amfani da wasanni ko ayyuka daban-daban.
- Tana da Octa-core CPU da Mali-G57 MC2 GPU don wasanni.
Memory and Storage
- Tana da 8GB RAM (wanda ke sa ta yi sauri).
- Tana da 256GB na ajiya, kuma tana da ƙarin gurbi don ƙara ƙwaƙwalwa ta hanyar microSD card.
Camera
- Tana da kyamara na baya mai 108MP (wanda ke É—aukar hotuna masu inganci sosai).
- Tana da kyamara na gaba mai 32MP don É—aukar hotuna (selfies) masu kyau.
- Tana da Super Night Mode don É—aukar hotuna masu kyau a cikin duhu.
Battery
- Tana da baturi mai ƙarfin 5000mAh.
- Tana chaji a 33W
Operating System
- Tana zuwa da Android 13 tare da XOS 13 (wanda Infinix ya gyara don saukin amfani).
Other Features
- Tana da fingerprint sensor a gefe don tsaro.
- Tana da 3.5mm headphone jack don masu sauraron kiÉ—a.
- Tana da Dual SIM da 4G LTE
Pros
- Fuskar waya mai girma da inganci Full HD+ da 120Hz.
- Kyamara mai inganci 108MP na baya da Super Night Mode.
- Baturi mai ƙarfin 5000mAh wanda yake chaji a 33W.
- Tana zuwa da 8GB RAM da 256GB.
Cons
- Ba ta support na 5G network wanda ke nufin ba za ta iya amfani da sabbin hanyoyin intanet ba.
- Iya Android 13 kawai ta tsaya wanda yanxu muna android 15.
Post a Comment