Redmi Note 10 waya ce na musamman daga kamfanin REDMI Ga wasu abubuwan da ke cikinta:
Display
- Tana da fuskar waya mai girman 6.43 inches.
- Tana da AMOLED display mai inganci tare da Full HD+ resolution (1080 x 2400 pixels), wanda ke sa hotuna su yi kyau da haske.
- Tana zuwa da 60Hz refresh rate, wanda ke sa ta yi sauri lokacin aiki.
Processor
- Tana da Qualcomm Snapdragon 678 chipset, wanda ke ba ta sauri lokacin amfani da wasanni ko ayyuka daban-daban.
- Tana da Octa-core CPU da Adreno 612 GPU don wasanni.
Memory and Storage
- Tana zuwa da 4GB/6GB RAM.
- Tana zuwa da 64GB/128GB na Storage, kuma akan sa mata microSD card.
Camera
- Tana da kyamara na baya mai girman 48MP (wanda ke É—aukar hotuna masu inganci sosai).
- Tana da kyamara na gaba mai girman 13MP don É—aukar hotuna na (selfies) masu kyau.
- Kamara na Tana Support na Night Mode don É—aukar hotuna masu kyau a cikin duhu.
Battery
- Tana da baturi mai ƙarfin 5000mAh.
- Tana chaji a 33W fast charging.
Operating System
- Tana zuwa da Android 11 tare da MIUI 12 (wanda Xiaomi ya gyara don saukin amfani).
Other Features
- Tana da fingerprint sensor a gefe.
- Tana da 3.5mm headphone jack don masu sauraron kiÉ—a.
- Tana da Dual SIM da 4G LTE don saurin intanet.
Pros
- Fuskar waya mai inganci Amoled da Full HD+.
- Kyamara mai inganci mai girman 48MP na baya wacce take support na Night Mode.
- Baturi mai ƙarfin 5000mAh da caji mai sauri 33W.
- 4GB/6GB RAM da 64GB/128GB.
Cons
- Ba ta da 5G support, wanda ke nufin ba za ta iya amfani da sabbin hanyoyin intanet ba.
- Fuskar waya ba ta da 90Hz refresh rate kamar wasu wayoyin da ke da irin wannan farashi.
Post a Comment