Tecno Camon 18T waya ce mai kyau daga kamfanin Tecno wanda suke ƙirƙirar waya su na Camon series.
Ga wasu abubuwan da ke cikinta:
Display
- Tana da fuskar waya mai girman 6.8 inches.
- Tana da Full HD+ resolution (1080 x 2460 pixels), wanda ke sa hotuna su yi kyau da haske.
- Tana da 90Hz refresh rate, wanda ke sa ta yi sauri.
Processor
- Tana É—auke da MediaTek Helio G96 chipset, wanda ke sa tayi sauri lokacin da ake amfani da ita dakuma wasanni ko ayyuka daban-daban.
- Tana zuwa da Octa-core CPU da Mali-G57 MC2 GPU don wasanni.
Memory and Storage
- Tana zuwa da 8GB RAM ne kaÉ—ai.
- Hakanan tana zuwa da storage mai girman 256GB, kuma akan iya saka mata microSD card.
Camera
- Tana da kyamara na baya mai 48MP (wanda ke É—aukar hotuna masu inganci sosai).
- Tana da kyamara na gaba mai 16MP don É—aukar hotunan (selfies) masu kyau.
- Tana da Super Night Mode don É—aukar hotuna masu kyau a cikin duhu.
Battery
- Tana da baturi mai ƙarfin 5000mAh.
- Tana chaji a 18W.
Operating System
- Tana zuwa da Android 11 tare da HIOS 8 (wanda Tecno ya gyara don saukin amfani).
Other Features
- Tana da zuwa da fingerprint sensor a gefe.
- Tana da 3.5mm headphone jack don masu sauraron kiÉ—a.
- Tana daDual SIM da 4G LTE.
Pros na wannan wayan
- Fuskar wayan mai girma da inganci (Full HD+ da 90Hz).
- Kyamara mai inganci (48MP na baya da Super Night Mode).
- Baturi mai ƙarfin (5000mAh) wanda yake chaji a 18W.
- Sannan tana zuwa da RAM wanda yakai 8GB RAM da kuma storage mai girman 256GB.
Cons na wannan wayan sun haÉ—a da
- Ba ta da dauke da 5G network.
- Sannan wannan wayan gaskiya iya Android 11 ne kaÉ—ai take É—auke dashi wanda yanxu kuma a yanxu a android 15 ake.
Post a Comment