Redmi Note 10 Pro waya ce mai inganci da farashi mai kyau daga kamfanin Redmi, wacce ta fito a shekarar 2021. Ta na da Fasahohi masu kyau da ƙarfi, musamman ga masu son wayoyi masu inganci wanda ba su da tsada sosai. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da Girman jiki 6.67 inches
- Tana zuwa da AMOLED
- Tana zuwa da Full HD+ (1080 x 2400 pixels)
- Refresh Rate: 120Hz
- Tana zuwa da Gorilla Glass 5
Processor
- Chipset: Qualcomm Snapdragon 732G
- CPU: Octa-core (2x2.3 GHz Kryo 470 Gold & 6x1.8 GHz Kryo 470 Silver)
- GPU: Adreno 618
Camera
- Kyamara na Baya:
- 108MP (Main, f/1.9, PDAF)
- 8MP (Ultrawide, f/2.2, 118° FOV)
- 5MP (Macro, f/2.4)
- 2MP (Depth, f/2.4)
- Kyamara na Gaba: 16MP (f/2.5, 1080p Video)
RAM/Storage
- RAM: 6GB/8GB LPDDR4X
- Storage: 64GB/128GB (UFS 2.2)
- Akan iya saka mata microSD up to 512GB)
Battery
- 5020mAh
- Tana chaji a 33W Fast Charging
Tsarin Aiki na (OS)
- Android 11 + MIUI 12 (Yanzu tana iya samun Android 13 + MIUI 14)
- Zata samu upgrade na 2 years
Other Futures
- Fingerprint Sensor (a gefe)
- 3.5mm Headphone Jack
- Dual SIM (4G LTE)
- IR Blaster
- Stereo Speakers
Pros
✔ Fuskar AMOLED mai kyau (120Hz)
✔ Kyamara mai inganci (108MP Main Camera)
✔ Baturi mai karfi (5020mAh)
✔ Ana iya Æ™ara Æ™waÆ™walwa (microSD)
✔ Farashi mai arha (budget-friendly)
Cons
✖ Babu 5G Network Support
✖ Kwakwalwan ba ta da Æ™arfi sosai (Snapdragon 732G)
✖ Babu IP Rating don Kariya daga Ruwa
Post a Comment