Redmi Note 10 waya ce mai inganci da farashi mai kyau daga kamfanin Redmi, wacce ta fito a shekarar 2021. Ta na da Fasahohi masu kyau da ƙarfi, musamman ga masu son wayoyi masu inganci wanda ba su da tsada sosai. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da 6.43 inches
- Tana zuwa da AMOLED
- Tana zuwa ada Full HD+ (1080 x 2400 pixels)
- Refresh Rate: 60Hz
- Tana zuwa da Gorilla Glass 3
Processor
- Chipset: Qualcomm Snapdragon 678
- CPU: Octa-core (2x2.2 GHz Kryo 460 Gold & 6x1.7 GHz Kryo 460 Silver)
- GPU: Adreno 612
Camera
- Kyamara na Baya:
- 48MP (Main, f/1.8, PDAF)
- 8MP (Ultrawide, f/2.2, 118° FOV)
- 2MP (Macro, f/2.4)
- 2MP (Depth, f/2.4)
- Kyamara na Gaba: 13MP (f/2.5, 1080p Video)
RAM/Storage
- RAM: 4GB/6GB LPDDR4X
- Storage 64GB/128GB (UFS 2.2)
- Ana iya saka mata (microSD up to 512GB)
Battery
- 5000mAh
- Tana chaji a 33W Fast Charging
Tsarin Aiki na (OS)
- Android 11 + MIUI 12 (Yanzu tana iya samun Android 13 + MIUI 14)
- Zata samu upgrade na 2 years
Other Futures
- Fingerprint Sensor (a gefe)
- 3.5mm Headphone Jack
- Dual SIM (4G LTE)
- IR Blaster
Pros
✔ Fuskar AMOLED mai kyau
✔ Baturi mai karfi (5000mAh)
✔ Ana iya saka mata (microSD)
✔ Farashi mai sauki (budget-friendly)
Cons
✖ Babu 5G Network Support
✖ Refresh Rate in 60Hz ne kawai (ba 90Hz/120Hz ba)
✖ Kwakwalwa ba ta da Æ™arfi sosai (Snapdragon 678)
Post a Comment