POCO F6 Pro waya ce mai ƙarfi da inganci daga kamfanin POCO (ƙarƙashin Xiaomi), wacce ta fito a shekarar 2024. Ta na da Fasahohi masu ban mamaki, musamman ga masu son wasanni da ayyuka masu nauyi. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da 6.67 inches
- Tana zuwa da AMOLED
- Tana zuwa da QHD+ (1440 x 3200 pixels)
- Refresh Rate: 120Hz (Adaptive)
- Tana zuwa da Gorilla Glass Victus 2
- HDR10+, Dolby Vision
Processor
- Chipset: Qualcomm Snapdragon 8 Gen 2
- CPU: Octa-core (1x3.2 GHz Cortex-X3 & 2x2.8 GHz Cortex-A715 & 2x2.8 GHz Cortex-A710 & 3x2.0 GHz Cortex-A510)
- GPU: Adreno 740
Camera
- Kyamara na Baya:
- 50MP (Main, f/1.9, OIS, Sony IMX890)
- 8MP (Ultrawide, f/2.2, 120° FOV)
- 2MP (Macro, f/2.4)
- Kyamara na Gaba: 16MP (f/2.5, 1080p Video)
RAM/Storage
- RAM: 12GB LPDDR5X
- Storage: 256GB/512GB (UFS 4.0)
Battery
- 5000mAh
- Tana chaji a 120W Wired
Tsarin Aiki na (OS)
- Android 14 + HyperOS
- Zata samu upgrade na 3 years
Other Futures
- Fingerprint Sensor (a gefe)
- Stereo Speakers (Dolby Atmos)
- IR Blaster
- 5G Support
- Dual SIM (Nano-SIM)
Pros
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (Snapdragon 8 Gen 2) - Mai kyau ga wasanni
✔ Fuskar AMOLED mai kyau (QHD+, 120Hz, HDR10+)
✔ Tana chaji a (120W)
✔ Baturi mai É—orewa (5000mAh)
✔ Farashi mai Sauki idan aka kwatanta da sauran flagships
Cons
✖ Babu Wireless Charging
✖ Baza a iya saka mata (microSD) ba
✖ Kyamara na baya ba ta da kyaukamar manyan flagships
Post a Comment