iPhone XR waya ce mai inganci daga kamfanin Apple, wacce ta fito a shekarar 2018. Ta na da fasali masu kyau da ƙarfi, musamman ga mutanen da ke son amfani da wayoyin Apple wanda ba su da tsada sosai. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da 6.1 inches
- Tana zuwa da Liquid Retina IPS LCD
- Tana zuwa da 828 x 1792 pixels (326 PPI)
- Tana zuwa da Gorilla Glass
Processor
- Chipset: Apple A12 Bionic
- CPU: Hexa-core (2x2.5 GHz Vortex + 4x1.6 GHz Tempest)
- GPU: Apple GPU (4-core graphics)
Camera
- Kyamara na Baya:
- 12MP (f/1.8, PDAF, OIS, Smart HDR)
- Kyamara na Gaba: 7MP (f/2.2, 1080p Video, Face ID)
RAM/Storage
- RAM: 3GB
- Storage: 64GB / 128GB / 256GB
Battery
- 2942mAh
- Tana chaji a 15W Wired (Qi Wireless Charging)
Tsarin Aiki na (OS)
- iOS 12 (Yanzu tana iya samun iOS 17)
- Zata samu upgrade na 5 zuwa 6 Years
Other Futures
- Face ID
- IP67 Water/Dust Resistance
- Dual SIM (Nano-SIM + eSIM)
- Stereo Speakers
Pros
✔ Tsarin aiki mai inganci (iOS)
✔ Kwakwalwa mai Æ™arfi (A12 Bionic)
✔ 2942mAh
✔ Zata samu upgrade har na tsawon shekaru 5 zuwa 6
✔ Farashi mai sauki idan aka kwatanta da sauran iPhones
Cons
✖ Babu 3.5mm headphone jack
✖ Baza a iya sakamata (microSD)
✖ Fuskar LCD ne kawai (ba OLED ba)
✖ Kyamara guda É—aya ne kawai (12MP)
Post a Comment