iPhone X ("iPhone Ten") waya ce ta musamman daga Apple wacce ta fito a shekarar 2017 don bikin cika shekaru 10 na iPhone. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da girman jiki 5.8 inches
- Tana zuwa da Super Retina OLED (farko a iPhone)
- Tana zuwa da 1125 x 2436 pixels (458 PPI)
- Tana zuwa da Gorilla Glass
Processor
- Chipset: Apple A11 Bionic
- CPU: Hexa-core (2x Monsoon + 4x Mistral)
- GPU: Apple GPU (3-core graphics)
Camera
- Kyamara na Baya:
- 12MP (f/1.8, OIS) + 12MP (f/2.4, telephoto)
- Kyamara na Gaba: 7MP (f/2.2, 1080p, Face ID)
Storage and RAM
- RAM: 3GB
- Storage: 64GB/256GB
Battery
- 2716mAh
- Tana chaji a 15W wired, 7.5W wireless
Tsarin aiki na (iOS)
- iOS 11 (yanzu iOS 16)
- Sabuntawa har zuwa iOS 16
Other Futures
- Face ID (farko a IPhone)
- IP67 water resistance
- Dual SIM (eSIM)
- Stainless steel frame
Pros
✔ Fuskar OLED mai kyau (farko a iPhone)
✔ Tsarin Face ID mai inganci
✔ Ƙarfin A11 Bionic mai Æ™arfi
✔ Kyamara guda biyu na baya
✔ Ƙirar zamani
Cons
✖ Babu 3.5mm headphone jack
✖ Baturin batada karfi (2716mAh)
✖ Bazata samu upgrade ba zuwa iOS 17
Post a Comment