Google Pixel 4 waya ce mai inganci daga kamfanin Google, wacce ta fito a shekarar 2019. Ta na da Fasahohi masu kyau da ƙarfi, musamman ga masu son kyamarori masu inganci da tsarin aiki na Google. Ga cikakken bayaninta:
Display
- Tana zuwa da girman jiki 5.7 inches
- Tana zuwa da OLED (90Hz Smooth Display)
- Tana zuwa da Full HD+ (1080 x 2280 pixels)
- Tana zuwa da Gorilla Glass 5
Processor
- Chipset: Qualcomm Snapdragon 855
- CPU: Octa-core (1x2.84 GHz Kryo 485 & 3x2.42 GHz Kryo 485 & 4x1.78 GHz Kryo 485)
- GPU: Adreno 640
Camera
- Kyamara na Baya:
- 12.2MP (Main, f/1.7, OIS, PDAF)
- 16MP (Telephoto, f/2.4, 2x Optical Zoom, OIS)
- Kyamara na Gaba: 8MP (f/2.0, 1080p Video)
- Tanada fasaha na Night Sight, Astrophotography, HDR+
RAM/Storage
- RAM: 6GB LPDDR4X
- Storage: 64GB/128GB (UFS 2.1)
Battery
- 2800mAh
- Tana chaji a 18W Wired, 10W Wireless
Tsarin Aiki na (OS)
- Android 10 (Yanzu tana iya samun upgrade har zuwa Android 13)
- Zata samu upgrade na 3 years
Other Futures
- Face Unlock (3D Face Recognition)
- Motion Sense (Radar-based gestures)
- IP68 Water/Dust Resistance
- Stereo Speakers
- Titan M Security Chip
Pros
✔ Kyamara mai inganci (12.2MP + 16MP Telephoto)
✔ Tsarin aiki mai inganci (Stock Android)
✔ Fuskar OLED mai kyau (90Hz)
✔ Face Unlock mai sauri
Cons
✖ Baturin baida karfi (2800mAh)
✖ Baza a iya sakamata (microSD) ba
✖ Babu 3.5mm headphone jack
✖ Baza ta samu upgrade ba zuwa Android 14
Umarali09021224611
ReplyDeletePost a Comment