Kamfanin samsung sun fitar da sabon wayan su Samsung S22Ultra wanda akayita samun cece kuce akai wasu na yaba wayan wasu kuma suna ganin wayan baizo da wani abun burgewa ba,bari mu duba abubuwan da wayan yazo dashi.
Samsung Galaxy S22 Ultra
Abubuwan da yazo dashi
- Camera:
wayan yazo da camera guda hudu a baya
1.108 MP, f/1.8, 24mm (wide), 1/1.33″, 0.8µm, PDAF, Laser AF, OIS
2.10 MP, f/4.9, 230mm (periscope telephoto), 1/3.52″, 1.12µm, dual pixel PDAF, OIS, 10x optical zoom.
3.10 MP, f/2.4, 70mm (telephoto), 1/3.52″, 1.12µm, dual pixel PDAF, OIS, 3x optical zoom
4.12 MP, f/2.2, 13mm, 120˚ (ultrawide), 1/2.55″, 1.4µm, dual pixel PDAF, Super Steady video
Baya ga haka camera yana iya daukan 8K@24fps, 4K@30/60fps, 1080p@30/60/240fps, 720p@960fps, HDR10+, stereo sound rec., gyro-EIS
Camera na gaban waya
40 MP, f/2.2, 26mm (wide), 1/2.82″, 0.7µm, PDAF
Camera gaban wayan shima yana da Dual video call, Auto-HDR kuma yana iya daukan 4K@30/60fps, 1080p@30fps
Kwakwalwar wayan
Wayan yazo yazo kashi hudu akwai wanda yazo da 128GB 8GB RAM akwai 256GB 12GB RAM akwai 512GB 12GB RAM sai kuma 1TB 12GB RAM.
Girman wayan
Tsayi da fadi: 163.3 x 77.9 x 8.9 mm (6.43 x 3.07 x 0.35 in)
Nauyin wayan: 228 g / 229 g (mmWave) (8.04 oz)
Display
Dynamic AMOLED 2X, 120Hz, HDR10+, 1750 nits (peak)
6.8 inches, 114.7 cm2 (~90.2% screen-to-body ratio)
Battery
Li-Ion 5000 mAh, non-removable
Yana da chaji da tsari uku
Fast charging 45W
Fast Qi/PMA wireless charging 15W
Reverse wireless charging 4.5W
Colors
Phantom Black, White, Burgundy, Green, Graphite, Red, Sky Blue
Ana saka ran zai shigo kasuwa a 25 February akan farashi dala $1,199.99
Post a Comment