Barka da zuwa .
Application da muke magana akai shi ake kira da Adobe lightroom. Application ne daga kanfanin Adobe wadda muka sani.
Kanfanin Adobe kanfanine da suka korei wajen kawo applications da zasu gera hotuna ko kirkiro hotuna da kuma editing ko kirkiro video. Kai harma da audio.
Adobe lightroom daya kenan daga cikin application na company Adobe wanda suka yi shi masu son gera HASKE da kuma kalar hotuna.
Zaka iya aiki da wanan application in wayar android ko iPhone ko kuma a computer
Domin samun cikkaken bayani yanda ake aiki dashi shiga wanan video
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Ga kuma link na application in play store
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.adobe.lrmobile
Post a Comment