VIVO X90 PRO PLUS: Waya na musamman daga kamfanin Vivo.

Vivo X90 Pro+ wayace mai inganci daga kamfanin Vivo, tana ba da fasaha masu yawa da ƙarfi. Ga wasu muhimman bayanai game da wannan wayan:
Screen :

Yana da screen mai girman inci 6.78 na AMOLED tare da 1440 x 3200 pixels, yana ba da hoto mai haske da launuka masu kyau. 

Screen na wannan wayan yana da saurin sabuntawa na 120Hz, wanda ke tabbatar da motsi mai sauri yayin amfani da wannan wayan.


Camera:

Wannan wayan yana dauke da Camera hudu:

Babban camera: 50.3MP tare da f/1.8.

Akwai camera  Mai wanda yake zooming na abu daga nesa: 64MP tare da f/3.5, yana ba da zooming har 3.5.

Camera Mai FaÉ—in : 48MP tare da f/2.2.

Camera wanda yake zooming na Biyu: 50MP tare da f/1.6.


Daukar Bidiyo: Yana rikodin bidiyo har zuwa 8K a 30fps, 4K a 60fps, da 1080p a 240fps.
Camera ta Gaba: 32MP tare da f/2.5.


Storage na wannan wayan:

Yana amfani Qualcomm Snapdragon 8 Gen 2, wanda ke ba da ingantaccen aiki.

Yana zuwa tare da 12GB na RAM da kuma  256GB ko 512GB.

Yana da baturi mai Ć™arfin 4700mAh, wanda zai iya É—aukar rana É—aya ko fiye ana amfani dashi. 

Yana chaji a  80W, wanda ke ba da damar caji cikin sauri.

Yana da lasifika biyu don sautin sitiriyo.

Yana da kariya daga ruwa da Ć™ura na  IP68.

Yana goyan bayan fasahar NFC. 

Post a Comment

Previous Post Next Post