ITEL S25:Waya Daga kamfanin Itel.

Itel S25 Ultra wayace mai inganci daga kamfanin Itel, tana ba da fasaha masu yawa da ƙarfi. Ga wasu muhimman bayanai game da wannan na'ura:

Screen:

Yana da screen mai girman inci 6.78 na AMOLED tare da 1080 x 2436 pixels, yana ba da hoto mai haske da launuka masu kyau. 

Screen yana da saurin sabuntawa na 120Hz, wanda ke tabbatar da motsi mai sauri yayin amfani. 

Camera:

Babban camera: 50MP tare da fasalin AI don É—aukar hotuna masu kyau. 

Camera ta Gaba: 32MP. 

Storage:

Yana amfani da mai sarrafa Unisoc T620 tare da 8GB na RAM, yana ba da ingantaccen aiki. 

Storage nata sun haÉ—a da 128GB, 256GB, ko 512GB, yana ba da isasshen space don hotuna, bidiyo, da aikace-aikace. 

Yana da baturi mai Æ™arfin 5000mAh. 

Yana chaji a 18W ta hanyar kebul na Type-C. 

Yana zuwa da tsarin aiki na Android 14. 

Yana support na Network na 2G, 3G, da 4G LTE. Amma bata support na 5G. 

Post a Comment

Previous Post Next Post