XIAOMI 13 PRO: Waya daga kamfanin Xiaomi.

Xiaomi 13 Pro wayace mai inganci daga kamfanin Xiaomi, tana ba da fasali masu yawa da ƙarfi. Ga wasu muhimman bayanai game da wannan wayan:

Screen:

Yana da screen mai girman inci 6.73 na AMOLED tare da Display 1440 x 3200 pixels, yana ba da hoto mai haske da launuka masu kyau. 

Screen nata yana da saurin sabuntawa na 120Hz, wanda ke tabbatar da motsi mai sauri yayin amfani da ita. 


Camera:

Babban Camera: 50MP tare da frequency mai girman inci 1, yana ba da damar É—aukar hotuna masu kyau. 

Akwai camera mai zooming: 50MP wanda yakan yi zoom har 75mm, yana ba da damar É—aukar hotuna na nesa da kuma macro har zuwa 10cm. 

Camera wanda yake daukar hoto mai faÉ—i: 50MP tare da kusurwar gani mai faÉ—i na 115°, yana ba da damar É—aukar hotuna masu faÉ—in fili. 

Daukar Bidiyo: Yana rikodin bidiyo har zuwa 8K a 24fps, tare da HDR da Dolby Vision. 

Storage:

Yana amfani da tsarin sarrafa Qualcomm Snapdragon 8 Gen 2, wanda ke ba da ingantaccen aiki da saurin sarrafawa. 

Storage nasa yana zuwa da 128GB, 256GB, ko 512GB, tare da 8GB ko 12GB na RAM, yana ba da isasshen sarari don hotuna, bidiyo, da aikace-aikace. 

Yana da baturi mai Æ™arfin 4820mAh. 

Yana chaji a 120W, wanda ke ba da damar caji zuwa 100% cikin mintuna 19. 

Yana dauke da fingerprint wanda yake kan screen. 

Yana zuwa da Android 13 tare da HyperOS.

Post a Comment

Previous Post Next Post