Samsung Galaxy S23+ waya na musamman daga kamfanin samsung wacce take cikin series na S ga wasu Muhimman bayanai gameda wannan wayan.
✅ Screen : 6.6-inch Dynamic AMOLED 2X, 120Hz, HDR10+, 1080 x 2340 pixels
✅ Processor: Qualcomm Snapdragon 8 Gen 2 (4nm)
✅ RAM: 8GB
✅ Storage: 256GB / 512GB (babu SD card slot)
✅ Battery: 4700mAh, 45W fast charging, 15W wireless charging
✅ Cameras: 50MP (main, OIS) + 12MP (ultrawide) + 10MP (telephoto, 3x zoom) | Front: 12MP
✅ Software: Android 13 tare da One UI (upgrade har na shekaru 5)
✅ 5G Support: tana support na 5G network
Abun la'akari gameda wannan wayan sune:
✔️ Snapdragon 8 Gen 2 yana da Æ™arfi sosai
✔️ Ingantacciyar kyamara da OIS
✔️ Software updates har na shekaru 5
✔️ IP68 waterproof rating
Abubuwan da wannan wayan batazodasuba:
❌ Babu SD card slot
❌ Babu 8K video recording
Wannan wayan tana É—aya daga cikin wayoyi na musamman daga samsung.
Post a Comment