INFINIX ZERO ULTRA

Infinix Zero Ultra ita ce waya na musamman wacce take tsaka tsakiya a Farashi da kuma futures mai kyau wayar Infinix da aka saki a Oktoba 2022, tana da kyamara mai girma (200MP), saurin caji mai ƙarfi (180W), da ingantaccen AMOLED display.

Bayani Game da Infinix Zero Ultra

✅ Screen (Display): 6.8-inch AMOLED, 120Hz, 1080 x 2400 pixels
✅ Processor: MediaTek Dimensity 920 (6nm)
✅ RAM: 8GB
✅ Storage: 256GB (babu SD card slot)
✅ Battery: 4500mAh, 180W fast charging (caji daga 0-100% cikin 12 mins)
✅ Cameras:

Rear: 200MP (main, OIS) + 13MP (ultrawide) + 2MP (depth)

Front: 32MP
✅ Software: Android 12 tare da XOS 12
✅ 5G Support:  tana support na 5G


Me Yasa Infinix Zero Ultra Ke Da Kyau?

✔️ Babban 200MP kyamara tare da Optical Image Stabilization (OIS)
✔️ 180W fast charging—cajin da ya fi kowane Infinix sauri
✔️ AMOLED display mai kyau tare da 120Hz refresh rate
✔️ Snapdragon alternator—Dimensity 920, mai inganci sosai don multitasking
Me Za a Yi La’akari Da Shi?

❌ Babu microSD card slot
❌ Babu official IP rating don ruwa da Æ™ura
❌ Dimensity 920 ba shi da Æ™arfi sosai kamar flagship processors

Idan kana son waya da kyamara mai ƙarfi, saurin caji fiye da kowacce Infinix, da kyakkyawan AMOLED display, to Infinix Zero Ultra na daya daga cikin mafi kyau a jerin wayoyin Infinix!


Post a Comment

Previous Post Next Post